just now

Halin da masana'antar Fim ta shiga a makon da ya kare

Kamar yadda aka saba kowane mako shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai tare da Hauwa Kabeer ya tattauna akan wasu daga cikin muhimman al'amuran da ke wakana a masana'antar fina-fina da ke arewaci da kuma kudancin Najeriya.

First published

01/09/2022

Genres:

news

Listen to this episode

0:00 / 0:00

Summary

Kamar yadda aka saba kowane mako shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai tare da Hauwa Kabeer ya tattauna akan wasu daga cikin muhimman al'amuran da ke wakana a masana'antar fina-fina da ke arewaci da kuma kudancin Najeriya.

Duration

Parent Podcast

Dandalin Fasahar Fina-finai

View Podcast

Share this episode

Similar Episodes

    Jarumai mata na fuskantar kalubale daga masu kallo a kafafen sada zumunta

    Release Date: 06/27/2021

    Description: Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna kan yadda Jarumai musamman mata a musamman a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood ke fuskantar cin zarafi daga masu kallo a kafafen sada zumunta na zamani.

    Explicit: No

    Rayuwar mata masu shirya fina-finai a Nollywood a Najeriya

    Release Date: 01/30/2022

    Description: A cikin wannan shirin na dandalin fasahar Fina-finai,Hawa Kabir ta samun tattaunawa da masu ruwa da tsaki a Duniyar fina-finai dangane da makomar mata musaman a gidajen mazan su,ko wandada ke da niyar yin aure.

    Explicit: No

    Masu ruwa da tsaki kan rubutun adabi da fina-finai na alhinin rasa Kasagi

    Release Date: 10/31/2021

    Description: Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon tare da Hauwa Kabir ya tattauna na masu ruwa da tsaki kan rubutun adabin Hausa da kuma fina finai kan rasuwar marigayi Umaru Danjuma Katsina da aka fi sani da Kasagi.

    Explicit: No

    Dalilan da suka haifar da koma baya ga kasuwar fina-finan Hausa

    Release Date: 09/05/2021

    Description: Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan dalilan da suka janyo faduwar kasuwa fina-finan Hausa.

    Explicit: No

Similar Podcasts

    Fina-Finai

    Release Date: 04/16/2021

    Authors: Teach The Way They Learn

    Description: Host Liliana Salazar and her guests provide expert insight on educating all student groups. Teach The Way They Learn combines practical advice, cutting-edge research, and analysis from accomplished education professionals to give listeners actionable strategies to help all students succeed.

    Explicit: No

    Kida, Al'adu da Fina-Finai

    Release Date: 08/06/2020

    Authors: RFI Hausa

    Description: Shirin Al’adu, kida da fina-finai,  shiri ne da ke zo maku  a ranakun assabar  da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar  Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni  da labaran da  suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki  da  mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku  labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.

    Explicit: No

    Dandalin VOA

    Release Date: 04/07/2021

    Authors: Dandalin VOA

    Description: Za a iya aiko mana da sako ta hanyar cika wannan takarda, a kasa sai a danna Aiko da Sako.A rubuta suna, da adireshin E-Mail, kuma a cikin sako a tabbata an sanya adireshin Gidan Waya.

    Explicit: No

    Dandalin Siyasa

    Release Date: 08/06/2020

    Authors: RFI Hausa

    Description: Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.

    Explicit: No

    Shin Kun Sheda?

    Release Date: 09/02/2020

    Authors: Muhammad Sani Kassim,ENL

    Description: "Dandalin wayar da kan al'ummomin Arewacin #Nigeria game da yadda zasu rike Shugabanninsu da alhaki"Empowering on how to Hold their Leaders Accountable

    Explicit: No

    HablemosconCherta

    Release Date: 08/06/2020

    Authors: Vanesa Belén Alba

    Description: Opinología fina

    Explicit: No

    Bzzz

    Release Date: 04/13/2021

    Authors: Carolina Freeman

    Description: Pura abeja fina

    Explicit: No

    Arewa Tech Podcast

    Release Date: 07/24/2021

    Authors: Ahmad Bala

    Description: Labarai da tattaunawa domin wayar da kai a kan abubuwan da suka danganci fasahar intanet da yanargizo da wayoyin hannu da kuma sababbin kere-keren kwamfutocin zamani cikin harshen Hausa.

    Explicit: No

    Fina

    Release Date: 04/27/2021

    Authors: Fina lu'lu'ul m.

    Description: gak tau lach

    Explicit: No

    Fina

    Release Date: 03/28/2021

    Authors: Fina

    Description: Powered by Firstory Hosting

    Explicit: No

    Fina Pratas

    Release Date: 04/27/2021

    Authors: VICTORIA MARINHO DA SILVA

    Description: Bem vindo a Fina Pratas

    Explicit: No