just now
Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan RuwaDacewa wasu malumma sun kasa ruwa gida uku wasu kuma sun kasashi gida biyu kawaiDakuma bayani akan halittan yin anfani da rowan da suka cudaiyya da kasaDa wasu hukumce hukumne masu alaka daruwa masu tsalki ko masu najasa wanda wajibine musulmi yasansu.
HA
01/25/2022 00:02:55
Jafar Mahmud Adam
religion
Comments (0) -