just now
Mutane da dama na fama da rashin isasshen fahimtar silar wasu alámurran yau da kullum. Kamar ku, mun san irin takaicin da hakan kan sa mana; shi ya muka krikiro Radiyon Internet a manhajar Duniyarmu ya kasance zauren hira na tattauna irin wadannan matsalolin da nufin neman mafita.A zauren, zamu kawo muku sharhin binciken masana daga fannonin ilimi daban-daban, sannan zaku ji hirar da muka yi da su, inda suka yi kokarin fayyace sirrin alámurran yau da kullum, don kaifafa mana fahimtar hikimar rayuwa.My name is Mohammad, ku kasance tare da ni a zauren hirar manhajar duniyarmu a kowace jummaá; and together, mu nemi karin haske daga masana don boosting confidence dinmu a rayuwa,
ha
01/24/2022 14:04:14
Mohammed Atabo
society
Comments (0) -