just now
Malan yayi bayani ne akan mahimmacin tarbiya a musulinci da kuma mahimmacinta acikin al aummaYayi bayani akan hayyoyin da addini musulinci yasamuna wajan yiwa yara tarbiyaTare da cewa tarbiya tanason sa idon iyaye akan yaransu saboda tarbiya an ginatane akan soyayya tsakanin yara da iyayensuYana daga cikin hakkokin yara akan iyayensu samusu son allah a zukatarsu dakuma sauran mahimma darussa masu alaka da tarbiya wanda wajibine kowane musulmi yasansu
HA
01/24/2022 04:23:19
Aminou Dawrawa
religion
Comments (0) -