1 Korinthiyawa #5: Don Zama Daidai Ko Ƙauna? episode artwork

EPISODE · Aug 12, 2024 · 51 MIN

1 Korinthiyawa #5: Don Zama Daidai Ko Ƙauna?

from Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa) · host Foundations by ICM

Wannan darasi ya yi la’akari da yadda Bulus ya yi amfani da ƙauna na Allah ga gwagwarmayar Ikklisiyar Koranti game da naman da aka miƙa wa gumaka da kuma bikinsu na Jibin Ubangiji. Wasu suna da wayo a cikin imaninsu don su more yanci a kasuwa. Wasu, waɗanda suka san “nama ne kawai,” sun fi damuwa game da ’yancinsu na shagala fiye da yadda ayyukansu ke shafan Kiristoci marasa ƙarfi. Maimakon su zama masu son kai, su yi tambaya: Menene zai ɗaukaka Allah? Menene zai inganta ceton mutane? Kuma menene zai amfani ’yan’uwana cikin Kristi?

Episode metadata supplied by the publisher feed · Published Aug 12, 2024

Embed this episode

Ready to play

1 Korinthiyawa #5: Don Zama Daidai Ko Ƙauna?

0:00 51:08

No transcript for this episode yet

We transcribe on demand. Request one and we'll notify you when it's ready — usually under 10 minutes.

No similar episodes found.

Frequently Asked Questions

How long is this episode of Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa)?

This episode is 51 minutes long.

When was this Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa) episode published?

This episode was published on August 12, 2024.

Can I download this Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa) episode?

Yes. Use the download control on the episode player to save the publisher-provided media file.
URL copied to clipboard!