Ali Imran: Lecture 122 - Prof. Sani R/Lemo
from Hausa Tafseer Hosted by IlmQS
Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 122 [Surah Āli-ʿImrān: 166,167] { وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰهِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167) *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 27-4-1448 09-10-2026 1. Ayar ba ta kore kaddara. 2. Wasu daga cikin hikimomin da suka sa Allah ya jarrabci Muminai a Uhudu. 3. Yadda Malamai suka fassara kalmar "أو ادفعوا" . 4. Me ya sa ba a ambaci sunan wanda ya ce da munafukai ku fito ku yi yaki ba? 5. Abubuwan da suke bayyana munafuki. 6. Hikimar da ta sa Annabi (S.A.W) bai fito da munafukai ya hukunta su ba ya ci gaba da zama da su.
Embed this episode
No transcript yet.