EPISODE · Aug 12, 2024 · 26 MIN
Filemon: Daga Bawa Zuwa Ɗan'uwa
from Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa) · host Foundations by ICM
Wannan darasi ya bincika wasiƙar Bulus zuwa ga Filimon, inda Bulus ya yi ƙoƙari ya sasanta gardamar da ke tsakanin ubangida Filimon da bawansa mai taurin kai. Ta yin amfani da dabaru masu hikima, Bulus ya roƙi Filimon ta wajen amincewa da laifuffukan Onesimus kuma ya nanata tawali’u da kuma muradi na gaske na tuba. Bulus ya ƙarfafa Filimon ya gafarta kamar yadda Kristi ya gafarta kuma ya karɓi Onesimus a matsayin bawa, a matsayin ɗan’uwa cikin Ubangiji. Canji na Onesimus saƙon bishara ne, matsasancin Bulus kuwa shine siffar fansar Almasihu.
Embed this episode
Ready to play
Filemon: Daga Bawa Zuwa Ɗan'uwa
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
No similar episodes found.