EPISODE · Aug 12, 2024 · 24 MIN
Irmiya # 2: Mika kai ga Horon Allah
from Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa) · host Foundations by ICM
Wannan darasi ya ci gaba da nazarin Irmiya ta wajen koyar da jigonsa na ƙauna ta Allah da ke bayyana ta wurin horo. Allah yana ƙaunarsu, duk da muguntarsu da tawayensu, kuma ya yanke shawarar aike su zuwa bauta a Babila don ya warkar da su daga halinsu na bautar gumaka kuma ya tsare su a matsayin mutanen bangaskiya masu biyayya.
Embed this episode
Ready to play
Irmiya # 2: Mika kai ga Horon Allah
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
No similar episodes found.