Korinthiyawa #2: An Raba Kristi? episode artwork

EPISODE · Aug 12, 2024 · 52 MIN

Korinthiyawa #2: An Raba Kristi?

from Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa) · host Foundations by ICM

Wannan darasi ya tattauna koyarwar Bulus a kan rarraba kan shugabannin Kirista a wasiƙarsa ta farko zuwa ga ikilisiyoyin Koranti. Shugabanni irinsa da mutanen zamaninsa kayan aikin Allah ne kawai na bisharar Almasihu. Ikon Ruhu ne ya mai da Korintiyawa Kiristoci, ba baiwar wasu shugabanni ba. Ya kuma nanata cewa asirin sanin Allah da rayuwa a matsayin Kiristoci na gaskiya ba zai yiwu ba sai da taimakon Ruhu Mai Tsarki. Saboda haka, ya kamata su bi Kristi kawai ba mutane ba.

Episode metadata supplied by the publisher feed · Published Aug 12, 2024

Embed this episode

Ready to play

Korinthiyawa #2: An Raba Kristi?

0:00 52:05

No transcript for this episode yet

We transcribe on demand. Request one and we'll notify you when it's ready — usually under 10 minutes.

No similar episodes found.

Frequently Asked Questions

How long is this episode of Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa)?

This episode is 52 minutes long.

When was this Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa) episode published?

This episode was published on August 12, 2024.

Can I download this Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa) episode?

Yes. Use the download control on the episode player to save the publisher-provided media file.
URL copied to clipboard!