Malaman maraban Jo's
from Cheick Souleymane sore Hosted by Cheick Souleymane sore
Malaman maraban Jos Malaman maraban Jos sunada yawa dagacikinsu : 1-Alaramma malam Adamu baban 2_malam hayatu 3_Alaramma malam haruna 4_Malam Auwal basakkwace 5_Alaramma Malam yusi 6_Imam malam hayatu shine 7_limamin masallacin juma'a na 'yan dariqa ayanzu 8_Sheikh Jafar Abdul Jalil marigayi 9_Malam buhari sakararen majalisar 10_malaman allo na jahar kaduna 11_Malam nura na'ibi 12_Alaramma malam sani 13_Malam yusuf anguwan stalha 14_Malam mahiru mai wa'azi 15_Malam sa'adu 16_Malam abubakar Abdul Jalil shugaban makarantar tahfizu 17_Sheikh malam zubairu bin sheikh jafar Abdul Jalil 18_Sheikh malam adamu gidan zakirai 19_Sheik suleiman sore na Burkina Faso Wa'innan sune sunayen malaman maraban Jos atakaice Sannan maraban Jos tanada makarantu da dama na 'yan dariqa dagacikinsu : 1- MDR. Tahfizul qur' an 2- MDR. Madinatul ahbab 3- MDR. Dahiru bauchi 4- MDR. Nurul huda 5- MDR. Nurul yaqin 6- MDR. Riyadul qur'an 7- MDR. Hajiya rabi 8- MDR. Sheikh Ibrahim inyass (RTA) 9- MDR. Sabilur Rashad 10- MDR. Drul ulum Burkina Faso Wa'innan sune makarantun 'yan dariqa na maraban joss atakaice Guraren da akeyin wazifa a maraba 1- masllacin shehu Sulaiman na Burkina 2- masllacin juma' a na kasuwa 3- zawiyan malam sani 4- masllacin mamu 5- kofar gidan malam nura gwani 6- masllacin limam malam buhari Dasauran masallatan Dani ban riqe sunayen suba Wanda yarubuta wannan tarihin itace wasila S Adam Sore ta Annabi wacca akafi sanin ta da wasilan shehi
Embed this episode
No transcript yet.