EPISODE · Aug 12, 2024 · 44 MIN
Matiyu #4: Kyawawan Halaye
from Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa) · host Foundations by ICM
Wannan darasi ya gabatar da “Wa’azin Bisa Dutse” a matsayin Taron Koyar da Almajiran Yesu na farko. Yana bayyana halin irin mutumin da Kristi ya zaɓa ya zama sashe na maganinsa don faɗuwar ɗan adam. Yesu ya fara da Beatitudes inda ya bayyana kyawawan halaye takwas na almajiri na gaskiya.
NOW PLAYING
Matiyu #4: Kyawawan Halaye
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
May 24, 2026 ·27m
May 13, 2026 ·57m
May 12, 2026 ·59m
May 11, 2026 ·66m
May 11, 2026 ·27m
May 10, 2026 ·61m