EPISODE · Aug 12, 2024 · 47 MIN
Romawa #3: Saboda haka
from Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa) · host Foundations by ICM
Wannan darasi ya koya mana yadda Bulus ya yi amfani da kalmar nan “Saboda haka” don ya ware manyan sashe na Romawa. Sashe uku na farko, surori 1-4, 5-8, & 9-11, sun kasance sashen koyarwa na wasiƙar, suna koyar da cewa Allah ne tushe, iko, da kuma nufin dukan abubuwa. Sashen aikace-aikacen ya fara da babi 12:1-2. Allah Ya ba mu damar ba da kanmu gabaɗaya gare shi don zama abin ɗaukaka da yarda na ɗaukakarSa. Dole ne mu gano nufinsa ga rayuwarmu ta wurin juyar da hankalinmu daga duniya zuwa gare shi.
Embed this episode
Ready to play
Romawa #3: Saboda haka
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
No similar episodes found.