Wasiƙun Fastoci: Gabatarwa episode artwork

EPISODE · Aug 12, 2024 · 26 MIN

Wasiƙun Fastoci: Gabatarwa

from Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa) · host Foundations by ICM

Wannan darasi ya gabatar da wasiƙun Bulus zuwa ga ƙaunatattun ’ya’yansa da abokan aikin mishan Timotawus da Titus. Timotawus mai jin kunya ne, matashi, mai kulawa, kuma mai tausayi, yayin da Titus ya tsufa, balagagge, kuma mai ƙarfi. Bulus ya danƙa wa Titus ayyuka masu wuya ga ikilisiyar Korinthiyawa da Karita. Timotawus ya haɗa wasiƙun Bulus da yawa. Bulus ya ƙarfafa Timotawus ya daina jin tsoro kuma ya yi yaƙi da malaman ƙarya. Abin lura a waɗannan wasiƙun su ne “maganun gaskiya/maganganun gaskiya” na Bulus da fifikon addu’a.

Episode metadata supplied by the publisher feed · Published Aug 12, 2024

Embed this episode

Ready to play

Wasiƙun Fastoci: Gabatarwa

0:00 26:23

No transcript for this episode yet

We transcribe on demand. Request one and we'll notify you when it's ready — usually under 10 minutes.

No similar episodes found.

Frequently Asked Questions

How long is this episode of Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa)?

This episode is 26 minutes long.

When was this Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa) episode published?

This episode was published on August 12, 2024.

Can I download this Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa) episode?

Yes. Use the download control on the episode player to save the publisher-provided media file.
URL copied to clipboard!