Dalilan Rashin Jituwa Tsakanin Marasa Lafiya Da Jami'an Kiwon Lafiya

EPISODE · Jun 11, 2025 · 26 MIN

Dalilan Rashin Jituwa Tsakanin Marasa Lafiya Da Jami'an Kiwon Lafiya

from Daga Laraba · host Idris Daiyab Bature

Asibiti ko dakin shan magani ko wani bigire mai kama da wadannan wuri ne da marasa lafiya kan je ko ake kai su don neman waraka a duk lokacin da bukatar haka ta taso.Wuri ne da akan ware domin ceto rayukan wadanda suka jikkata suke kuma bukatar agajin gaggawa.A bisa al’ada kuma, ana sa ran samun tausayi da jinkai da sadaukarwa wajen yin dukkan mai yiwuwa kuma a ko wane lokaci don ceton rayuka daga jami’an lafiya. Sai dai ’yan Najeriya da dama sun dade suna kokawa da yadda a cewarsu wasu jami’an kiwon lafiya kan nuna halin ko-in-kula, a wasu lokutan ma da sakaci, wanda kan kai rasa rayuka.Shirin Daga Laraba na wannan mako zai zube komai a faifai don gano sahihancin wannan zargi da ’yan Najeriya suke yi da kuma, idan zargin ya tabbata, yadda aikin jami’an lafiya ya yi hannun riga da abin da aka karantar da su.

NOW PLAYING

Dalilan Rashin Jituwa Tsakanin Marasa Lafiya Da Jami'an Kiwon Lafiya

0:00 26:28

No transcript for this episode yet

We transcribe on demand. Request one and we'll notify you when it's ready — usually under 10 minutes.

Compliance shweta daga Complianceship has dedicated team of professionals like CA, CS, CWA and Lawyers who understand the nitty-gritty of laws to help startup, medium size and big corporate house in their business registration, arranging finances at lowest prices. Thru the Bible: Hausa Thru the Bible - Hausa Nararin Littafi yana daya daga cikin bangare na koyar war Littafi Maitsarki daya shafi du kan duniya. Dr. J Vernon McgGree ne yayi wannan shiri . An Juya shirin da har suna feye da 100. Shiri minti 30, da zai dau ki mai saurare zuwa dukan Liffafi mai tsarki. Yanzu zaka iya samun shirin a kan layi. Mun gode yadda ka zabi ka saurari jin maganar Allah ta wurin shirye shiryen mu, liti nin zuwa Juma'a. I dan ka cigaba haka cikin she karu biyar zaka karanto littafi mai tsarki. DAGA WATCH dagawatch DAGA nhà cái cá cược uy tín, đẳng cấp hàng đầu Châu Á. Mở tài khoản chính thức tại trang chủ DAGA nhận ưu đãi hội viên. DAGA8 tặng code 100K.Xem thêm:https://www.facebook.com/DAGAWATCH/https://x.com/dagawatchhttps://www.youtube.com/@dagawatchhttps://www.pinterest.com/DAGAWATCH/https://vimeo.com/dagawatch DAGA dagavnbest DAGA - Trong những khoảnh khắc thư giãn, con người thường tìm cách tạm rời xa thực tại bận rộn. Những không gian số đang dần trở thành lựa chọn phổ biến nhờ sự tiện lợi và tính cá nhân hóa cao. Chỉ với vài cú nhấp chuột, cả một thế giới mới mở ra trước mắt, nơi mọi người có thể thử thách bản thân qua nhiều hoạt động đa dạng, đầy cuốn hút. WEB: https://dagavn.best/
URL copied to clipboard!