EPISODE · Aug 21, 2024 · 26 MIN
Me Ya Kamata A Yi Wa Mutanen Da Rikicin Ta’addanci Ya Rutsa Da Su?
from Daga Laraba · host Muslim Muhammad Yusuf, Suleiman Hassan Jos
Majalisar dinkin duniya ta ware ranar 21 ga watan Agusta domin tunawa da wadanda ayyukan ta’addanci ya rutsa da su.A duk lokacin da mutum ya fada hannun ‘yan ta’adda ko rikicin ta’addanci ya rutsa da su, sukan dade cikin damuwa a ransu.Shirin Daga Laraba na wannan mako zai tattauna kan wannan rana da abin da ya kamata a yiwa irin wadannan mutane.
NOW PLAYING
Me Ya Kamata A Yi Wa Mutanen Da Rikicin Ta’addanci Ya Rutsa Da Su?
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
May 12, 2026 ·50m
May 12, 2026 ·54m
May 8, 2026 ·55m
May 8, 2026 ·50m