EPISODE · Apr 14, 2026 · 30 MIN
Abun Da Ya Sa Matan Arewa Ke Gujewa Karantar Ilimin Kimiyya
from Najeriya a Yau · host Idris Daiyab Bature
Send us Fan MailMata a Arewacin Najeriya na fuskantar kalubale da dama a fannin karantar kimiyya. Akwai darussan da a mafi yawan lokuta ba mata kadai ba, har da mazan na kaurace musu. Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari ne kan dalilan da suka sa matan Arewacin Najeriya ke tsoron karantar ilimin kimiyya.
Embed this episode
NOW PLAYING
Abun Da Ya Sa Matan Arewa Ke Gujewa Karantar Ilimin Kimiyya
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
No similar episodes found.
Similar Podcasts
No similar podcasts found.