EPISODE · Feb 9, 2026 · 27 MIN
Dabarun Bunkasa Kasuwanci A Intanet
from Najeriya a Yau
Send us Fan MailMasu iya magana kan ce “zamani riga”.Sauyin zamani ya kawo sauye-sauye da dama a yadda ake gudanar da harkoki, ciki har da kasuwanci.A yanzu haka, zamani, intanet na taka muhimmiyar rawa wajen tallata haja ko saye da sayarwa.Shrin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dabarun da za ku iya amfani da su don bunkasa kasuwancinku ta hanyar amfani da intanet.
Embed this episode
Ready to play
Dabarun Bunkasa Kasuwanci A Intanet
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
No similar episodes found.
Similar Podcasts
No similar podcasts found.