Falalar Sallan Tarawih Ga Alummar Musulmi A Watan Ramadan episode artwork

EPISODE · Feb 20, 2026 · 17 MIN

Falalar Sallan Tarawih Ga Alummar Musulmi A Watan Ramadan

from Najeriya a Yau · host Idris Daiyab Bature

Send us Fan MailA duk lokacin da watan azumin Ramadan ya kama, al’ummar Musulmi kan cika masallatai domin gudanar da sallar Tarawihi cikin karsashi da himma. A kwanakin farko, ana ganin sahu sun cika, zuciya cike da nishadi da kwadayin lada. Sai dai abin takaici, bayan wasu kwanaki, wasu kan fara ja da baya — wani saboda gajiya, wani saboda shagaltuwa da harkokin yau da kullum, ko kuma rashin juriya.Wannan yanayi na nuna bukatar tunatarwa kan muhimmanci da falalar sallar Tarawihi, domin ita ba kawai karin ibada ba ce a watan Ramadan, illa wata babbar hanya ce ta neman gafara da kusanci ga Allah. Manzon Allah (SAW) ya karfafa tsayuwar dare a watan Ramadan, yana mai bayyana cewa duk wanda ya tsaya sallar dare cikin imani da neman lada, za a gafarta masa zunubansa na baya.Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai duba ne kan falalar sallan tarawihi yayin da Musulmi ke cigaba da gudanar da azumin watan Ramadan.

Episode metadata supplied by the publisher feed · Published Feb 20, 2026

Embed this episode

Send us Fan Mail A duk lokacin da watan azumin Ramadan ya kama, al’ummar Musulmi kan cika masallatai domin gudanar da sallar Tarawihi cikin karsashi da himma. A kwanakin farko, ana ganin sahu sun cika, zuciya cike da nishadi da kwadayin lada. Sai dai abin takaici, bayan wasu kwanaki, wasu kan fara ja da baya — wani saboda gajiya, wani saboda shagaltuwa da harkokin yau da kullum, ko kuma rashin juriya. Wannan yanayi na nuna bukatar tunatarwa kan muhimmanci da falalar sallar Tarawihi, domin i...

Distinct summary based on available episode metadata or transcript content.

NOW PLAYING

Falalar Sallan Tarawih Ga Alummar Musulmi A Watan Ramadan

0:00 17:10

No transcript for this episode yet

We transcribe on demand. Request one and we'll notify you when it's ready — usually under 10 minutes.

No similar episodes found.

No similar podcasts found.

Frequently Asked Questions

How long is this episode of Najeriya a Yau?

This episode is 17 minutes long.

When was this Najeriya a Yau episode published?

This episode was published on February 20, 2026.

Can I download this Najeriya a Yau episode?

Yes. Use the download control on the episode player to save the publisher-provided media file.
URL copied to clipboard!