EPISODE · Aug 26, 2026
Farfesa Yakubu Magaji Azare kan ranar Hausa ta duniya
from Bakonmu a Yau · host RFI Hausa
Yau ake bikin shekara-shekara na ranar Hausa ta Duniya da aka saba gudanarwa a duk ranar 26 ga Agusta, tun bayan assasa shi a 2015, domin tunatar da muhimmancin Harshe da kuma Al’adun Hausawa. Daga cikin batutuwan da bikin bana zai mayar da hankali kai, akwai amfani da kimiyya da fasaha wajen bunƙasa Harshen Hausa da bai wa Harshen da Al’adun Hausawa kariya daga sauye-sauyen zamani daga kutsen sabbin Al’adu. Ku latsa alamar sauti don sauraran tattaunawar Nura Ado Suleiman da Farfesa Yakubu Magaji Azare, na Jami’ar Bayero da ke Kano a Najeriya............
Embed this episode
Ready to play
Farfesa Yakubu Magaji Azare kan ranar Hausa ta duniya
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
No similar episodes found.
Similar Podcasts
No similar podcasts found.