EPISODE · Apr 9, 2026 · 25 MIN
Gaskiyar Tasirin Amfani Da Irin Noma Da Aka Canzawa Halitta GMO
from Najeriya a Yau · host Idris Daiyab Bature
Send us Fan MailAlamu na nuna cewa galibin manoma a Najeriya suna da shakku a kan amfani da irin da aka sauya ƙwayoyin halittarsa.Hakan dai na faruwa ne duk da bayanan da wasu masana suka yi game da alfanun wannan iri wanda ake kira GMO ko Genetically Modified Organism a turance.Tuni dai wasu masanan, waɗanda suka shirya wani taron bita ga manema labarai, suka yi gargaɗi game da illolin irin.Ko mece ce gaskiya game da amfani da wannan iri na GMO?
Embed this episode
NOW PLAYING
Gaskiyar Tasirin Amfani Da Irin Noma Da Aka Canzawa Halitta GMO
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
No similar episodes found.
Similar Podcasts
No similar podcasts found.