EPISODE · Feb 5, 2026 · 24 MIN
Hanyoyin Mallakar Gida Ga Mai Karamin Karfi
from Najeriya a Yau
Send us Fan MailMallakar muhalli na cikin burace-buracen kusan kowanne dan Najeriya.Sai dai wadannan burace-burace, a galibin lokuta, ba sa cika – musamman ga masu matsakaitan samu.Amma wasu masana suna ganin akwai dabarun da marasa karfi ma za su iya amfani da su don su mallaki nasu muhallin, daidai ruwa daidai tsaki.A kan wadannan dabaru shirin Najeriya A Yau zai yi nazari..
What this episode covers
Send us Fan Mail Mallakar muhalli na cikin burace-buracen kusan kowanne dan Najeriya. Sai dai wadannan burace-burace, a galibin lokuta, ba sa cika – musamman ga masu matsakaitan samu. Amma wasu masana suna ganin akwai dabarun da marasa karfi ma za su iya amfani da su don su mallaki nasu muhallin, daidai ruwa daidai tsaki. A kan wadannan dabaru shirin Najeriya A Yau zai yi nazari..
NOW PLAYING
Hanyoyin Mallakar Gida Ga Mai Karamin Karfi
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
Dec 5, 2025 ·50m
Oct 9, 2025 ·33m
Oct 3, 2025 ·40m
Sep 11, 2025 ·31m
Aug 27, 2025 ·39m
Aug 18, 2025 ·54m