EPISODE · Aug 27, 2026
Isa Sunusi kan yadda ƴan siyasa suka fara kalaman tinzira al'umma
from Bakonmu a Yau · host RFI Hausa
Yayin da aka kada gangar siyasar Najeriya, ana zargin wasu ƴan siyasar da kalaman tinzira tashin hankali, abinda ke barazana ga zaman lafiyar jama'a. Bayan Sanatan jihar Osun da ya buƙaci a kashe magoya bayan jam'iyyar adawa, an jiyo shugaban karamar hukumar Kuje dake Abuja na kira ga wadanda basa goyan bayan APC da su fice daga yankin. Tuni wannan ya fara jefa fargaba a tsakanin jama'a. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Daraktan ƙungiyar Amnesty a Najeriya, Malam Isa Sanusi kan lamarin. Latsa alamar sauti don sauraren tattaunawarsu...
Embed this episode
Ready to play
Isa Sunusi kan yadda ƴan siyasa suka fara kalaman tinzira al'umma
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
No similar episodes found.
Similar Podcasts
No similar podcasts found.