EPISODE · May 17, 2026 · 10 MIN
Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CRI Hausa na 2026-05-17 (HausaRadio.net News Headlines)
from Hausa Newsletter · host Hausa Radio News Headlines
Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-17Kanun Labaran Hausa (News Headlines): https://www.youtube.com/playlist?list=PLKeS2104tMrNT0NIXFUAfj9HaBsNpy6xB== BBCHausa Safe ==Mai gabatarwa: Muhammad Annur Muhammad🎧@0:14 WHO ta ayyana ɓarkewar Ebola a DRC a matsayin matsalar lafiya ta duniya.🎧@0:24 Venezuela ta fitar da makusancin Nicolás Maduro zuwa Amurka.🎧@0:32 Haɗin gwiwar sojin Amurka da Najeriya ya kashe wani ƙusoshin ISIS. Tasirin hakan ga Boko Haram?🎧@0:59 Ibrahim Lamido ya ce ya haƙura da kujerar sanata bayan rashin tikitin takarar gwamnan Sokoto.== BBCHausa Hantsi ==Mai gabatarwa: Muhammad Annur Muhammad🎧@1:51 Rasha ta ce Ukraine ta kai mata hare-haren drone a wurare sama da 12.🎧@2:01 Maimaicin labarin WHO da Ebola a DRC.🎧@2:10 'Yan sanda a Zamfara sun gano jaririn da aka sace a asibitin Kaura Namoda.== BBCHausa Yamma ==Mai gabatarwa: Badamasi Abdulqadir Muktar🎧@3:26 Trump ya gargaɗi Iran kan jan ƙafa a yarjejeniyar zaman lafiya.🎧@3:34 Jami'an lafiya a DRC sun ziyarci yankin da Ebola ta ɓarke.🎧@3:42 Ƙwararru sun yi gargaɗi kan amfani da roba wajen zuba abinci.== DWHausa Safe ==Mai gabatarwa: Binta Aliyu Zurmi🎧@4:47 APC ta gudanar da zaɓen fidda gwani na kujerun majalisar tarayya a Katsina.🎧@4:59 Nijar: tambayoyi kan wallafa labaran sirrin gwamnati a sada zumunta.🎧@5:06 Museveni ya fara wa'adi na bakwai a Uganda.🎧@5:33 Sabon samfurin Ebola ya ɓulla a Kongo.🎧@5:39 Félicien Kabuga, wanda ake zargi a kisan kiyashin Rwanda, ya mutu.🎧@5:45 Rasha ta ce ta kakabo drones na Ukraine sama da 500.== DWHausa Rana ==Mai gabatarwa: Binta Aliyu Zurmi🎧@6:44 WHO ta ayyana dokar taɓaci kan Ebola.🎧@6:51 ICC ta musanta sabon sammaci kan jami'an Isra'ila.🎧@6:58 Isra'ila ta kai hari kudancin Lebanon bayan tsawaita tsagaita wuta.== DWHausa Yamma ==Mai gabatarwa: Fauziya Dauda🎧@7:43 Harin Isra'ila ya kashe mutane da dama a Gaza.🎧@7:48 Ukraine ta harba daruruwan drones zuwa Rasha.🎧@7:55 WHO ta sanya dokar taɓaci kan Ebola a DRC.== RFIHausa Hantsi ==Mai gabatarwa: Michael Kuduson🎧@8:33 Rundunar 'yan sandan Najeriya ta sanar da mutuwar jami'ai 17 a Yobe.🎧@8:43 WHO ta ce sabon nau'in Ebola ya kashe mutane 80 a Kongo.== RFIHausa Yamma ==Mai gabatarwa: Abdullahi Isa🎧@9:22 An sace ɗalibai da dama a Askira Uba, Borno.🎧@9:39 Tsaro na ci gaba da taɓarɓarewa a Mali.🎧@9:46 WHO ta fitar da gargaɗi bayan ɓullar Ebola a DRC.== CRI / CGTN Hausa ==🎧@10:14 Shugabannin Sin da Rasha sun taya juna murnar bikin baje koli karo na 10.🎧@10:24 Tawagogin Sin da Amurka sun cimma sakamako mai gamsarwa kan tattalin arziki da cinikayya.🎧@10:33 WHO ta ayyana dokar taɓaci ta ƙasa da ƙasa kan Ebola a DRC da Uganda. This is a public episode. If you would like to discuss this with other subscribers or get access to bonus episodes, visit hausa.substack.com
Embed this episode
Ready to play
Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CRI Hausa na 2026-05-17 (HausaRadio.net News Headlines)
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
No similar episodes found.