Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CRI Hausa na 2026-05-18 (HausaRadio.net News Headlines) episode artwork

EPISODE · May 18, 2026 · 12 MIN

Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CRI Hausa na 2026-05-18 (HausaRadio.net News Headlines)

from Hausa Newsletter · host Hausa Radio News Headlines

Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-18Kanun Labaran Hausa (News Headlines): https://www.youtube.com/playlist?list=PLKeS2104tMrNT0NIXFUAfj9HaBsNpy6xB== BBCHausa Safe ==🎧@0:13 Katafaren jirgin ruwan fasinja na ƙasar Netherlands, wanda aka samu ɓarkewar cutar hantavirus a c...🎧@0:29 Shugaba Trump ya sake yi wa Iran gargaɗi cewa ta gaggauta amincewa da yarjejeniyar zaman lafiya,...🎧@0:37 A Najeriya, ga alama zaɓen fidda gwani na 'yan Majalisar Wakilai na jam'iyyar APC da aka yi a ƙar...🎧@0:54 A Jamhuriyar Nijar, ƙungiyar farar hula ta CCLD ta buƙaci gwamnatin sojin ƙasar da ta sauya shawa...== BBCHausa Hantsi ==🎧@1:44 Maimaicin labarin katafaren jirgin ruwan fasinja na Netherlands da aka samu ɓarkewar cutar hantav...🎧@2:03 Maimaicin labarin Shugaba Trump da ya sake yi wa Iran gargaɗi kan gaggauta amincewa da yarjejeniy...🎧@2:11 A Najeriya, bayan hukumar NEMA ta fitar da rahoton cewa jihohi da dama na iya fuskantar ambaliya...== BBCHausa Rana ==🎧@3:23 Hukumomin lafiya a Afirka sun buƙaci al'ummar yankunan da cutar Ebola ta ɓulla a Jamhuriyar Demok...🎧@3:35 A Najeriya, yayin da ƙasar da Amurka suka sanar da kai harin haɗaka kan sansanin ƙungiyar ISWAP,...🎧@4:02 Al'umma a Jamhuriyar Nijar na kokawa da tsadar raguna yayin da ake shirye-shiryen Sallar Layya.🎧@4:23 A Kenya, ma'aikata da 'yan makarantu sun shiga mawuyacin hali sakamakon yajin aikin direbobin mot...== BBCHausa Yamma ==🎧@5:00 Elon Musk bai yi nasara ba a ƙarar da ya shigar kan kamfanin OpenAI bayan ya zarge shi da rashin...🎧@5:10 Gwamnatin Trump za ta kafa wani asusun kuɗi domin rage raɗaɗi ga waɗanda aka ce an muzgunawa a baya.🎧@5:18 A Najeriya, yayin da rahotanni ke cewa mayaƙan Lakurawa sun kashe sojoji bakwai a Sokoto, a Katsi...🎧@5:42 Yayin da aka shiga watan Zulhijja, malamai sun soma kira da faɗakarwa kan hukuncin yanke gashi ko...== DWHausa Safe ==🎧@6:34 Hukumar kula da arzikin ma'adanai na Najeriya ta yi zargin cewa 'yan ta'addar ƙasar na amfani da...🎧@6:46 A Kano, kamar sauran jihohin Najeriya, an kammala zaɓen fidda gwani a ƙarƙashin jam'iyyar APC mai...🎧@6:58 Yayin da fasahar AI ke ƙara buɗe hanyoyin sauƙaƙa aikin jarida, an shirya horo na musamman ga ma'...🎧@7:11 A Jamhuriyar Nijar, gwamnatin mulkin soja na fuskantar ƙalubalen labaran sirri na gwamnati da ake...🎧@7:37 Ƙungiyar G7 za ta yi taro kan yadda yaƙin Iran ya girgiza tattalin arzikin duniya.🎧@7:43 Girgizar ƙasa ta kashe mutane a ƙasar China.🎧@7:46 Uganda ta haramta katsalandan na ƙasashen waje a harkokinta na cikin gida.== DWHausa Rana ==🎧@8:14 A Najeriya, za a ji batun tarƙa-tarƙar siyasa yayin da ake shiga zagaye na biyu na ƙoƙarin fidda...🎧@8:25 A Chadi, tsohon Firayim Ministan ƙasar, Succès Masra, ya cika shekara guda yana tsare a gidan yari.🎧@8:31 Za a je Jamhuriyar Nijar domin jin yadda raguna suka yi tashin gwauron zabi yayin da aka shiga wa...🎧@8:54 Donald Trump ya sake yin barazanar shafe Iran daga doron ƙasa idan ba ta amince da yarjejeniyar z...🎧@9:01 Ƙungiyar Amnesty International ta ce hukunce-hukuncen kisa na ci gaba da ƙaruwa a duniya, inda ak...🎧@9:12 Wasu maharan da ba a san ko su waye ba sun sace mutane arba'in da shida a wani hari da aka kai ma...== DWHausa Yamma ==🎧@9:42 Za a ji yadda ta kaya bayan zaɓen fidda gwani na jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya.🎧@9:52 A Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo, mutane na cikin damuwa bayan yaɗuwar cutar Ebola da ta hallaka...🎧@10:01 Za a je Gabas ta Tsakiya domin jin yadda Pakistan ke ƙoƙarin farfaɗo da tattaunawar neman sulhu t...🎧@10:28 Iran ta kai hari kan ƙungiyoyin da ke da alaƙa da Amurka da Isra'ila a yammacin ƙasar.🎧@10:34 Tsohuwar shugabar Jamus, Angela Merkel, ta zargi Tarayyar Turai da rashin ƙoƙarin diflomasiyya wa...🎧@10:42 Gwamnatin Kenya ta ce an samu salwantar rayuka da raunuka a yajin aikin fannin sufuri da ke gudan...== RFIHausa Yamma ==🎧@11:06 Dakarun Amurka da Najeriya sun kashe 'yan ta'adda aƙalla ashirin a wasu sabbin hare-hare da suka...🎧@11:18 Zanga-zanga ta sake ɓarkewa a birnin Nairobi, Kenya, da kewaye kan tsadar da hauhawar farashin ma...🎧@11:25 Iran ta kafa hukuma ta musamman da za ta riƙa kula da mashigin Hormuz a daidai lokacin da ministo...== CRI / CGTN Hausa ==🎧@11:55 Tattalin arzikin Sin ya ci gaba da bunƙasa cikin kwanciyar hankali a watanni huɗu na farkon wanna...🎧@12:06 Cibiyar Africa CDC ta yi gargaɗi kan babbar barazanar yaɗuwar cutar Ebola a yankin.🎧@12:11 Sin na zurfafa haɗin gwiwar ƙirƙire-ƙirƙire a fannonin kiwon lafiya tare da bayar da gudummawa ga... This is a public episode. If you would like to discuss this with other subscribers or get access to bonus episodes, visit hausa.substack.com

Episode metadata supplied by the publisher feed · Published May 18, 2026

Embed this episode

NOW PLAYING

Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CRI Hausa na 2026-05-18 (HausaRadio.net News Headlines)

0:00 12:30

No transcript for this episode yet

We transcribe on demand. Request one and we'll notify you when it's ready — usually under 10 minutes.

No similar episodes found.

No similar podcasts found.

Frequently Asked Questions

How long is this episode of Hausa Newsletter?

This episode is 12 minutes long.

When was this Hausa Newsletter episode published?

This episode was published on May 18, 2026.

Can I download this Hausa Newsletter episode?

Yes. Use the download control on the episode player to save the publisher-provided media file.
URL copied to clipboard!