EPISODE · Jun 16, 2026 · 20 MIN
Masu Nau'in Jinin AS Sun Fi Masu Nau'in AA Lafiya
from Najeriya a Yau · host Idris Daiyab Bature
Send us Fan MailSau da dama wadanda ke dauke da nau’in jini na AA na bayyana cewa sun fi kowa lafiya.Suna bayyana cewa basa rashin lafiya kamar yadda masu sauran na’ukan jini ke yi.Shirin Najeriya A Yau na wanna lokaci zai yi nazari ne kan ko da gaske ne masu nau’in jini na AA sun fi sauran masu nau’ukan jini lafiya.
What this episode covers
Send us Fan Mail Sau da dama wadanda ke dauke da nau’in jini na AA na bayyana cewa sun fi kowa lafiya. Suna bayyana cewa basa rashin lafiya kamar yadda masu sauran na’ukan jini ke yi. Shirin Najeriya A Yau na wanna lokaci zai yi nazari ne kan ko da gaske ne masu nau’in jini na AA sun fi sauran masu nau’ukan jini lafiya.
NOW PLAYING
Masu Nau'in Jinin AS Sun Fi Masu Nau'in AA Lafiya
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
Dec 5, 2025 ·50m
Oct 9, 2025 ·33m
Oct 3, 2025 ·40m
Sep 11, 2025 ·31m
Aug 27, 2025 ·39m
Aug 18, 2025 ·54m