Tasirin Siyasar Matasa A Najeriya Tun Bayan Dawowar Jamhuriya Ta Hudu episode artwork

EPISODE · Jan 20, 2026 · 19 MIN

Tasirin Siyasar Matasa A Najeriya Tun Bayan Dawowar Jamhuriya Ta Hudu

from Najeriya a Yau · host Idris Daiyab Bature

Send us Fan MailShekaru kafin a sanya hannu kan dokar Not Too Young To Run, siyasar matasa a Najeriya na fuskantar ƙalubale masu tarin yawa. Duk da cewa matasa su ne mafi rinjaye a yawan al’umma da kuma masu katin zaɓe, an dade ana kallonsu ne a matsayin masu ɗaukar tutoci, da yaɗa saƙonni ko kuma masu tayar da tarzoma a lokacin zaɓe, ba tare da ba su cikakkiyar dama ta tsayawa takara ko shiga manyan matakan yanke shawara ba.Sai dai a shekarar 2018, bayan sa hannu kan dokar bai wa matasa dama a siyasar Najeriya, an samu sabon salo da fata a fagen siyasa. Dokar ta rage shekarun tsayawa takara a muƙaman siyasa daban-daban, tare da buɗe ƙofa ga matasa masu ƙwazo, da ilimi da kishin ƙasa su shiga fafutukar jagoranci kai tsaye. Wannan mataki ya ƙarfafa gwiwar matasa da dama su fara ganin siyasa a matsayin fagen da za su iya kawo sauyi, ba wai kawai a matsayin masu goyon baya ba.-A cigaba da kawo muku shirye gabanin muhawarar Daily Trust, shirin Njaeriya a yau na wannan lokaci zai yi duba ne kan ko yadda siyasar matasa ta kasance a jamhuriya ta hudu tun bayan ayyana wannan doka.

Episode metadata supplied by the publisher feed · Published Jan 20, 2026

Embed this episode

Send us Fan Mail Shekaru kafin a sanya hannu kan dokar Not Too Young To Run, siyasar matasa a Najeriya na fuskantar ƙalubale masu tarin yawa. Duk da cewa matasa su ne mafi rinjaye a yawan al’umma da kuma masu katin zaɓe, an dade ana kallonsu ne a matsayin masu ɗaukar tutoci, da yaɗa saƙonni ko kuma masu tayar da tarzoma a lokacin zaɓe, ba tare da ba su cikakkiyar dama ta tsayawa takara ko shiga manyan matakan yanke shawara ba. Sai dai a shekarar 2018, bayan sa hannu kan dokar bai wa matasa ...

Distinct summary based on available episode metadata or transcript content.

NOW PLAYING

Tasirin Siyasar Matasa A Najeriya Tun Bayan Dawowar Jamhuriya Ta Hudu

0:00 19:57

No transcript for this episode yet

We transcribe on demand. Request one and we'll notify you when it's ready — usually under 10 minutes.

No similar episodes found.

No similar podcasts found.

Frequently Asked Questions

How long is this episode of Najeriya a Yau?

This episode is 19 minutes long.

When was this Najeriya a Yau episode published?

This episode was published on January 20, 2026.

Can I download this Najeriya a Yau episode?

Yes. Use the download control on the episode player to save the publisher-provided media file.
URL copied to clipboard!