EPISODE · Sep 8, 2026
Tattaunawa da Datective Auwal Bala kan baiwa MOPOL damar yaƙi da ta'addanci
from Bakonmu a Yau · host RFI Hausa
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta sanar da tsaurara matakan yaƙi da ta’addanci da ya addabi ƙasar ta hanyar shigar da ƴan sandan kwantar da tarzoma cikin aikin fatattakar ƴan ta’adda. Da yake jawabi yayin wani rangadi da ya kai barikokin ƴan sanda a jihar Lagos, babban sufeton ƴan sandan ƙasar Tunji Disu ya ce, daga yanzu za’a sanya jami’an cikin aikin gadan-gadan. Game da wannan batu Rukayya Abba Kabara ta tattauna Datective Auwal Bala masanin tsaro a Najeriya. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar.
Embed this episode
Ready to play
Tattaunawa da Datective Auwal Bala kan baiwa MOPOL damar yaƙi da ta'addanci
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
No similar episodes found.
Similar Podcasts
No similar podcasts found.