EPISODE · Mar 27, 2026 · 28 MIN
Yadda Matasa Ke Bada Gudunmawar Cigaban Al’ummarsu
from Najeriya a Yau · host Idris Daiyab Bature
Send us Fan MailSamun matasan dake bada gudunmawa a alummomin da suke rayuwa a cikin ta yana da matukar wuya a wannan zamani. Amma duk da haka, wasu matasa sun sadaukar da rayuwarsu wajen bada gudunmawarsu wajen cigaban alummarsu. Shirin Najeirya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan irin gudunmawar da matasa ke badawa wajen cigaban alummarsu
Embed this episode
NOW PLAYING
Yadda Matasa Ke Bada Gudunmawar Cigaban Al’ummarsu
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
No similar episodes found.
Similar Podcasts
No similar podcasts found.