EPISODE · Apr 28, 2026 · 23 MIN
Yadda Raguwar Maniyyatan Najeriya Ke Tasiri Ga Aikin Hajji
from Najeriya a Yau · host Idris Daiyab Bature
Send us Fan MailA kwanakin nan ana samun raguwar kujerun maniyyata aikin Hajji daga Najeriya, abin da ya jawo fargaba ga masu shirin zuwa kasa mai tsarki da kuma masu hidimar su. A da, Najeriya na samun kujeru sama da dubu casa’in daga gwamnatin Saudiyya, amma cikin shekaru kadan da suka gabata adadin ya ragu zuwa kusan dubu sittin da biyar. Ko yaya kara raguwar kujerun maniyyatan Najeriya ke kara tasiri ga Najeriya?Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokacin zai yi duba a kai.
Embed this episode
NOW PLAYING
Yadda Raguwar Maniyyatan Najeriya Ke Tasiri Ga Aikin Hajji
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
No similar episodes found.
Similar Podcasts
No similar podcasts found.