EPISODE · May 14, 2026 · 28 MIN
Yadda Wasu Al'ummomi Suke Kare Kansu Daga Ambaliyar Ruwa
from Najeriya a Yau · host Idris Daiyab Bature
Send us Fan MailAmbaliyar ruwa na cigaba da salwantar da dukiyoyi da rayukan al’ummomi da dama a sassa daban-daban na Najeriya. Ko a farkon makon nan, hukumomi sun yi gargadin cewa akwai yiwuwar samun ambaliyar a jihohi akalla 11. Sai dai wasu alummomin tuni suka dauki matakai don rage barnar da ambaliyar ka iya yi musu. A kan wadannan matakai shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari.
Embed this episode
NOW PLAYING
Yadda Wasu Al'ummomi Suke Kare Kansu Daga Ambaliyar Ruwa
No transcript for this episode yet
Similar Episodes
No similar episodes found.
Similar Podcasts
No similar podcasts found.