Skip to content
Asalin ta’addanci a Zamfara episode artwork

Mar 30, 2022 31 min

Asalin ta’addanci a Zamfara

from Daga Laraba Hosted by Aminiya

Jihar Zamfara ta yi suna a duniya a shekarar 2000, sanadiyyar kaddamar da shari’ar Musulunci. Jama’a sunyi ta zancen Jihar da sa albarka, suna kuma kallon ta a matsayin wani wuri da za a samu wanzuwar adalci saboda abinda ake sa ran wannan sabon tsarin mulkin zai tabbatar. Sai dai a baya-bayanan, Jihar ta tsinci kanta a bakin jama’a a wannan karon ana tir da abinda ke fitowa na ta’addanci da duk wani irin rashin mutunci da mai tunani zai tunano. Daga ina wannan matsala ta samo asali? Su wa ake zargi da shuka wannan bala’i da ya addabi yankin Arewa baki daya?

Episode details come from the podcast's RSS feed.

Embed this episode

Ready to play

Asalin ta’addanci a Zamfara

0:00 31:10

No transcript yet.

Requests help us decide what to transcribe next.

Frequently asked questions

How long is this episode of Daga Laraba?

This episode is 31 minutes long.

When was this Daga Laraba episode published?

This episode was published on March 30, 2022.

Can I download this Daga Laraba episode?

Yes. Use the download control on the episode player to save the publisher-provided media file.